ALI DA KANNENSA shiri ne da yake magana akan rayuwar matsi da wasu daga cikin masu kudi suke yiwa yayansu, da kuma sabanin fahimta da suke dashi akan amfani da social media