MENU

Fun & Interesting

Hadiza Aliyu Gabon | Madubin Usman Kabara #23

Usman Kabara 271,577 3 years ago
Video Not Working? Fix It Now

Hadiza Aliyu da aka fi sani da Gabon, na daya daga cikin fitattun taurarin fina-finan Hausa mafi shahara. Ta shiga Najeriya a lokacin da bata jin Hausa, amma kuma tana son zama tauraruwar fina-finan Hausa na Kannywood. Yanzu kuma sai gashi mun da cewa tana yawan tafiye-tafiye zuwa kasashen duniya, ciki har da Amurka inda muka yi wannan hirar da ita.

Comment