Haka Allah yaso .Aminu Ala,Yahaya Makaho ,Elmu'az (official video)
Shin ko kasan Rayuwar Malam yahaya Makaho? Shin ko kasan dalilin samun makantarsa? A wannan wakar mai taken HAKA ALLAH YASO Mal. yahaya Makaho ya faiyace komai game da labarin samun makantar sa.