Rijiyoyi da Aka Toshe Part 1 | Joyce Meyer Ministries 1398 1Maganan Allah ya ce zamu iya cika da salamarsa da ikonsa… kamar rijiyoyin da ke cika da ruwan rai. Koyi abin da ake bukata don yin rayuwa ta haka!