Muhammad Sani Kyaftin - Inda Wani Ya Fika Ɗan’uwa rage buri, rayuwa taɓawa ce, Kar ka je ta ruɗe ka, inda wani ya fika, To a nan za ka gane ka fi wani, Amma fa waiwaya baya