Wannan Youtube Channel Zai Dinga Kawo Muku Darussa Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo Da Ake Karantarwa A Cikin Video Kai Tsaye Ta Yadda Zaku Iya Kallo Ko Saukarwa Akan Wayoyinku Na Salula. Don Karatuttukan Kuyi Subscribe Channel Din Domin Kasancewa Damu A Koda Yaushe
www.youtube.com/c/hausaonlinemedia