Makon Sahabbai Karo Na Biyu (2) Mai Taken:
Matsayin Annabi (SAW) A Idon Sahabbai
Rana Ta Uku:
Biyayyar Sahabbai Ga Umarni Da Hani Na Manzon Allah “SAW”
Malami Mai Lecture:
Prof. Muhammad Sani Umar R Lemo OON
Malami Mai Ta’aliki:
Sheikh Mu azzam Suleiman Khalid
Malami Mai Gabatarwa:
Dr Ibrahim Adam Omar Dissina