MENU

Fun & Interesting

Mejamaa Online TV

Mejamaa Online TV

Mejamaa Online TV:
Tashace da in sha Allahu zamurika kawo muku abubuwa kamar haka:

1~Karatuttukan Malamai na kowanne aqidah
2~Koyar da dukkanin nau'in online businesses
3~Kawo muku dukkanin labarai da dumi-dumin su
4~Shirye-shiryen kai tsaye {Live programs}
5~Fadakarwa, nishadantarwa da dai sauransu.

Mun zabi yare guda (3) wanda in sha Allahu sune zamufi kawo muku shirye-shiryen dasu: "Hausa, Arabic & English". Kucigaba da bibiyammu sannan kuyi mana SUBSCRIBE ga wadanda basuyiba domin samun shirye-shiryenmu kai tsaye idan mun dora. Sannan kuriqa yimana LIKE da SHARING wa videos dimmu domin wasu ma sugani su amfana.Thanks